usman bn affan

Tafsirin Usman bn Affan

Assalamu alaikum Warahmatullah.  

In Sha Allah Juma'a 15/6/1442 = 29/1/2021 za a dawo Tafsirin Gadon Qaya wanda Malaminmu Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo ya ke gabatarwa a Masallacin Usman Bn Affan.