Mlm

Insha’ Allah Ranar Juma'a Mai zuwa 23/10/1442 - 4/6/2021 za a dawo Tafsirin G/Qaya, Wanda Malamin mu Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo yake gabatarwa.

Sannan kuma za a dawo Karatun Littafin التجريد الصريح Ranar Asabar ta sama 1/11/1442 - 12/6/2021.

Sai kuma Darasin Litinin ta sama 3/11/1442 - 14/6/2021 za a sanya sabon Littafi Mai suna الفرقان بين الحق والبطلان 

Duk a Masallacin Usman Bn Affan G/Qaya Kano.

Sanarwa daga PRO Sautul Haqq.

Jama'a a kula da Kwanan wata