Ml

Jan Hankali!!!

Mun ga wani labarin karya da ake yadawa cewa, wai wasu malamai a Kano, daga cikinsu har da ni, sun gabatar wa da Gwamnatin Kano kudurin hana mata tukin mota a Kano. Wannan labari,  bisa dukkan alamu, wasu ne daga cikin Shi'a wadanda ba su ji dadin titsiyen da aka yi Abduljabbar ba suka tsara shi,  suke kuma yadawa. A yi  watsi da wannan labari domin tsatsuniya ne ba gaskiya ba. Allah ya kare mu sharrin makiya Allah. Amin.

Attention!!!

Our attention has been drawn to a fake news in circulation, claiming that some ulama in Kano, including my humble self, have tabled a plan to stop women from driving in the state. 

This story, in all certainty, was hatched and being peddled by some Shi'ite elements, who are not happy with the outcome of AbdulJabbar's saga. 

You are urged to discard this false story. May the Almighty Allah protect us from the evils of our enemies.

Comments

Aameen

Allah ya karawa malam lfy da nisan kwana dan arzikin manzan allah

Add new comment

Restricted HTML

  • Allowed HTML tags: <a href hreflang> <em> <strong> <cite> <blockquote cite> <code> <ul type> <ol start type> <li> <dl> <dt> <dd> <h2 id> <h3 id> <h4 id> <h5 id> <h6 id>
  • Lines and paragraphs break automatically.
  • Web page addresses and email addresses turn into links automatically.