drsaniumaroffice@gmail.com
Follow us
Sahabbai: Hanya Daya Tilo Ta sanin Addinin Allah: Da abin da suka ruwaito ne muke bautar Allah (ﷺ). Ta hanyarsu ne muka san Alkur'ani, ta hanyarsu ne muka san halala da haram da mai kyau da marar kyau. Ta hanyarsu ne muka fahimci akidarmu da mu’amalarmu || Babbar Magana: Ranar Lahira Allah yana cewa: (Ya ku wadanda suka yi imani, ku kiyaye dokokin Allah, kowane rai ya dubi abin da ya aikata domin gobe (lahira)…) [Al-Hashri, aya ta 18].
Tafisirin da Malam ya gabatar a masallacin Gwallaga a shekarar 2017
Bude
Shakarar 2021
Shakarar 2019
Shakarar 2013
Shakarar 2012